Ana Lodawa...

Da fatan za a jira

Fassara (Translate)

Chart Trading Hausa

0

Ana kwaso darussa...

Manhajoji (Apps)

Ana tsara manhajoji...

Dandalin Tattaunawa

Barka da Zuwa!

Shiga asusunka don jin dadin manhajar

Akalla harufa 8 Babban harafi (A-Z) Karamin harafi (a-z) Lamba (0-9) Alama (misali: @, #, $, *)

User

Manufofin Tsare Sirri

Wannan shafin "Privacy Policy" ya bayyana yadda manhajar Chart Trading Hausa ke tattarawa, amfani da, da kuma tsare bayanan masu amfani da ita. Wannan ya yi daidai da tsare-tsaren da kariyar bayanai na kasashen duniya (kamar GDPR da CCPA) da kuma ka'idojin Google AdSense.

1. Bayanan Da Muke Tattarawa

Lokacin da kayi rajista ko amfani da manhajar mu, muna iya tattara bayanan ka kamar Suna, Adireshin Imel (Email), da kuma hoton profile dinka. Wannan don baka damar shiga asusunka da yin mu'amala cikin sauki ne a dandalin mu.

2. Yadda Muke Amfani Da Bayanan

Muna amfani da bayanan ka domin gano waye ke amfani da manhajar, inganta hanyoyin sadarwa da kai, tura maka sakonni masu muhimmanci a imel din ka, da kuma baka damar yin tsokaci ko tura rubutun ka a cikin dandalin tattaunawa (Community).

3. Talla (Google AdSense da Cookies)

Wannan manhaja tana amfani da tsarin tallace-tallace na Google AdSense domin nuna tallace-tallace.

  • Google da wasu kamfanonin talla na iya amfani da kwayoyin bayanai (Cookies) don nuna maka tallace-tallacen da suka dace da abubuwan da kake sha'awa, bisa ga ziyarar da kayi a wannan manhaja ko wasu shafukan intanet da ka zabi a baya.
  • Google na amfani da DART cookie domin iya bambance masu ziyara.
  • Kowane mai amfani yana iya ficewa daga amfani da wannan tsarin na musamman na 'DART cookie' ta hanyar ziyartar shafin tsare sirri na Google Ad and Content Network Privacy Policy.

4. Raba Bayanai (Third-Party Services)

Ba mu sayarwa, kasuwanci, ko musayar bayanan sirrin ka ga wasu mutanen waje. Sai dai muna amfani da ingantattun tsare-tsare kamar Google Firebase domin ajiye bayanan ka a rumbun ajiya mai inganci (Database).

5. Tsaro da Kariyar Bayanai (Security)

Muna daukar matakan tsaro masu karfi don kare bayanan ka daga samun asara ko masu kutse (hackers). Sai dai babu wani tsari a yanar gizo (Internet) da zai iya cewa yana da kariya kashi 100%, saboda haka muna rokon masu amfani su kiyaye wajen baiwa wani kalmar sirrin su (Password).

6. Damar Goge Bayanai (Data Deletion)

A matsayin ka na mai amfani, kana da cikakkiyar damar goge asusunka (Account) da dukkan rubuce-rubucen ka da hotunan ka a kowane lokaci. Kuna iya yin hakan kai tsaye ta hanyar danna maballin "Goge Account (Delete)" da ke cikin sashen Profile din ku.

7. Tuntubar Mu

Idan kana da wata tambaya game da wannan Manufofin Tsare Sirri (Privacy Policy), kana iya tuntubar mu kai tsaye ta shafin mu na tattaunawa (Chat) ko kayi wa masu gudanarwa (Admins) magana kai tsaye a cikin manhajar.

Hoto
0/0

Tsokaci (Comments)

Littafi

Sauke

App

Chat

Suna Sako...
00:00

Kula da Manhaja

Dora Darasi

Saka hoto a tsakiyar rubutu:

Babban Sanarwa (Global Popup)

Dora PDF

Babban Sanarwa (Ga Kowa)

Dora App (HTML)

Kula da Rukunoni

Rukunin Darussa

Rukunin Littattafai

Jerin Masu Amfani

Saƙonni (Dukkan Mutane)

Danna sunan kowa don fara tattaunawa dashi

Zaɓi Admin don Magana

Sanarwa

Goge Account Dinka

Don Allah ka rubuta mana dalilin da yasa kake son goge account dinka domin mu inganta manhajar mu. Idan ka goge, zaka rasa dukkan bayanan ka gaba daya.

Sabon Rubutu

Gyara Darasi

Saka hoto a tsakiyar rubutu:

Gyara App

Sake Saita Kalmar Sirri

Canza Kalmar Sirri

Akalla harufa 8 Babban harafi (A-Z) Karamin harafi (a-z) Lamba (0-9) Alama (misali: @, #, $, *)


Sanarwa Daga Admin

Sanarwa